Shugaba Xi ya kammala ziyarar aiki da ya kai kasar Laos
2017-11-14 20:36:16
cri
A yau Talata ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya kammala ziyarar aikin da ya kai kasar Laos,bayan da kasashen biyu suka amince su gina al'umma mai alfalu da kyakkyawar makoma.