Shugaban kasar Sin ya gana da shugabar majalisar dokokin kasar Laos
Babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin kuma shugaban kasar, Xi Jinping, ya gana da shugabar majalisar dokokin kasar Laos, Pany Yathotou, a birnin Vientiane na kasar Laos, a ranar 14 ga wata.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku