Shugaban kasar Sin ya fara ziyarar aiki a kasar Laos
2017-11-13 18:56:15
cri
A yau ne Shugaban kasar Sin kana babban sakataren kwamitin koli na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping ya isa kasar Laos don fara wata ziyarar aiki, yayin da kasashen biyu dake bin tsarin Kwaminisanci ke kokarin karfafa dadaddiyar alakar abokantaka a tsakaninsu. (Ibrahim)