in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta ci gaba da shiga ayyukan UNESCO
2017-10-13 19:56:29 cri

Yau Jumma'a ne a yayin taron manema labaru da aka saba shiryawa a nan Beijing, madam Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta ce, kasar Sin za ta ci gaba da shiga a dama da ita a ayyukan hukumar ilmi, kimiyya da al'adu ta MDD wato UNESCO.

Jiya Alhamis ne, ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta sanar da cewa, Amurka ta tsai da kudurin janyewa daga hukumar ta UNESCO. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China