in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin kasar Sin a MDD ya gabatar da shawarwari kan yakar fataucin mutane
2017-09-29 18:56:12 cri
Mataimakin wakilin kasar Sin a MDD mista Wu Haitao ya yi jawabi a yayin taron da aka kira a MDD dangane da batun yakar fataucin mutane a jiya Alhamis, inda ya gabatar da wasu shawarwari kan yadda za warware wannan matsala a duniya baki daya.

Shawarwarin dai sun hada da gudanar da shirin ajandar samun ci gaba mai dorewa ta shekarar 2030, da daidaita tsarin ayyukan da ake yi, da karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashe daban daban ta fuskar aikin shari'a, da kokarin tabbatar da hakkin mutanen da aka ci zarafinsu.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China