Bisa yarjejeniyar da aka kulla, masana da likitocin kasar Sin za su gudanar da aikin tiyata ga masu fama da cutar yanar ido kimanin mutane 200 na kasar Madagascar.
Haka kuma, bisa labarin da aka samu, an ce, za a fara gudanar da shirin a hukumance a watan Nuwambar bana. (Maryam)