in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Xi Jinping: ana mara wa Afirka ta Kudu baya wajen shirya taron shugabannin BRICS karo na 10
2017-09-05 14:17:44 cri

A yayin taron manema labaru da aka yi a yau Talata, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya ce, kasar Afirka ta Kudu za ta shirya taron shugabannin kasashen BRICS karo na 10 a Johannesburg. Kasar Sin na son hada kai da sassa daban daban wajen mara wa Afirka ta Kudu baya wajen shirya taron, a koakrin kara ciyar da hadin gwiwar kasashen na BRICS gaba.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China