in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#BRICS# Xi Jinping: Kasashen BRICS za su inganta kafa tsarin kasa da kasa mai adalci
2017-09-05 13:32:33 cri
A yayin taron manema labaru da aka gudanar a yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, a yayin ganawarsu, shugabannin kasashe biyar mambobin kungiyar BRICS sun amince da cewa, kamata ya yi kasashen BRICS su kara yin cudanya da daidaito a wasu muhimman batutuwa, da kuma inganta kafa wani tsaron kasa da kasa mai adalci, kana su kiyaye manyan ka'idojin dangantakar dake tsakanin kasa da kasa, da kuma adalcin duniya. (Bilkisu Xin)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China