in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jami'in MDD ya yi kira ga shugabannin Sudan ta Kudu da su sa aya ga rikicin dake tsakaninsu
2017-08-25 20:01:53 cri

Jiya Alhamis mataimakin babban sakataren MDD mai kula da harkokin kiyaye zaman lafiya mista El-Ghassim Wane ya sanar wa kwamitin sulhu na MDD game da halin da ake ciki a kasar Sudan ta Kudu, inda ya sake yin kira ga shugabannin sassa daban daban na Sudan ta Kudu da su sa aya ga rikicin da ke tsakaninsu, su kuma koma kan teburin shawarwari, a kokarin samun zaman lafiya har abada. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China