Haka kuma, mukaddashin ministan harkokin cikin gida na kasar Fred Matiang'i, ya fidda wani rahoto cewa, ana cikin zaman lafiya a kasar ta Kenya a halin yanzu, kuma ana da isassun sojojin dake wurare daban daban na kasar domin kiyaye zaman lafiyar kasa. (Maryam)