in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a fara zirga-zirgar fasinjoji ta jiragen sama tsakanin Shache da Urumqi
2017-07-25 15:47:32 cri

Mahukuntan jihar Xinjiang mai cin gashin kanta dake arewa maso yammacin kasar Sin, sun bayyana shirin fara jigilar fasinjoji ta jiragen sama tsakanin gundumar Shache zuwa birnin Urumqi, hedkwatar jihar, tun daga ranar 1 ga watan Agusta mai zuwa.

An dai fara ginin filin sauka da tashin jiragen sama da zai hada sassan jihar biyu ne tun a shekarar 2015. Ana kuma fatan bayan fara sufuri, fasinjojin da za su yi zirga-zirga ta hanyar nan da shekarar 2020, za su kai mutum 200,000.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China