in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jihar Xinjiang: kananan motoci za su yi zirga zirga a hanyoyin mota kyauta a Karamar Sallah
2017-06-21 19:43:32 cri

Ranar 26 ga wata ake hasashen za ta kasance ranar karamar Sallah. Kuma a yayin bukukuwan na sallah karama, 'yan kabilu daban daban da ke zaune a jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar Sin, za su yi hutun kwana guda.

Rahotanni na cewa, a lokacin bikin karamar Sallah, motocin da kujerun da ke cikinsu ba su wuce 7 ba, za su iya yin tafiye tafiye kan hanyoyin mota a fayu, wato ba tare da biyan kudin harajin hanya ba. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China