in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An baiwa yankin dake kan iyakar jihar Xinjing taimakon sama da RMB miliyan 600
2016-11-07 10:27:03 cri
Rahotanni daga ofishin ba da taimako ga masu fama da talauci na yanki Xinjiang na kabilar Uygur mai cin gashin kansa na cewa, yanzu haka an ba da umurnin samar da taimakon kudi yuan miliyan 352 ga jihar Xinjiang a shekarar 2016, domin kyautata harkoki da rayuwar al'ummomin da suke zaune a yankunan da ke kan iyaka a wannan jiha. Haka kuma, an samar da yuan miliyan 159 domin raya harkokin kanannan kabilu da ba su yawa. Sa'an nan, an kara samar yuan miliyan 39 domin ba da tallafi ga al'ummomin dake kan iyakar jihar, baya ga yuan miliyan 86.5 da aka samar wa masu aikin kiyaye tsaron kan iyaka, domin taimaka musu wajen inganta rayuwarsu da kuma tabbatar da tsaron yankunan da ke kan iyakar kasar Sin. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China