in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani harin kunar bakin wake ya hallaka mutane a kalla 16 a Kamaru
2017-07-13 19:59:39 cri

Yau Alhamis ne rundunar tsaron kasar Kamaru ta tabbatar da cewa, wani harin kunar bakin wake da aka kai jiya da dare a wani yanki da ke kusa da iyakar kasar Najeriya, a arewa maso gabashin kasar, ya yi sanadiyar mutuwar mutane a kalla 16 yayin da wasu 30 kuma suka jikkata. Rundunar tana zargin 'yan kungiyar Boko Haram da kai wannan hari. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China