in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 4 sun mutu sakamakon harin kunar bakin wake a Kamarun
2017-06-02 21:26:42 cri

Rahotanni daga kasar Kamarun na cewa, an kai harin kunar bakin wake har sau biyu a wani matsugunin fararen hula a garin Kolofata da ke yankin arewa mai nisa na kasar, inda mutane a kalla 4 suka rasa rayukansu, yayin da wasu fiye da 20 suka jikkata.

An ruwaito mahukuntan wurin da kuma 'yan sanda na cewa, 'yan tawayen Boko Haram ne suka kai harin. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China