in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane uku a arewacin Kamaru
2017-06-10 17:44:18 cri
Wata majiya daga rundunar sojin kasar Kamaru ta ce, an kai harin kunar bakin wake wani sansanin soja, dake yankin arewa mai nisa na kasar da safiyar yau Asabar, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum uku tare da jikkatar wani.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China