in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kai harin kunar bakin wake da bam a yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru
2017-06-22 10:11:56 cri
A jiya ne aka kai wani harin kunar bakin wake da bam a yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru, harin da ya haddasa mutuwar fararen hula biyar tare da raunatar wasu mutane da dama.

Rahotanni na cewa, wani mutum da ake zargin dan kungiyar Boko Haram ne ya tayar da bam a wannan rana da karfe 5 da rabi na yamma agogon wurin, a wata kasuwa dake Kolofata kusa da iyakar yankin da kasar Nijeriya, wanda ya haddasa mutuwar fararen hula a kalla 5 tare da raunatar mutane da dama, ciki har da maharin. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China