in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawagar JKS ta halarci babban taron wakilan jam'iyyar Kwaminis ta Afirka ta Kudu karo na 14
2017-07-13 19:38:58 cri

Daga ranar 10 zuwa 11 ga wata ne wata tawagar jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ta halarci babban taron wakilan jam'iyyar Kwaminis ta kasar Afirka ta Kudu karo na 14 a birnin Johannesburg.

Babban sakataren jam'iyyar Kwaminis ta kasar Afirka ta Kudu mista Blade Nzimande ya ce, jam'iyyarsa tana son ci gaba da dukufa wajen raya huldar da ke tsakanin kasashen 2, ya kuma yi fatan ganin an samu nasarar gudanar da babban taron wakilan jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 19. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China