in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Borno: Sama da mutane 20 sun rasu sakamakon wasu hare-hare
2017-06-19 20:46:59 cri

Rundunar 'yan sandan jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, ta ce fararen hula 17, tare da 'yan kunar bakin wake 5 sun rasa rayukan su, yayin wasu hare-hare da ababen fashewa da wasu da ake zaton 'yan Boko Haram ne suka kaddamar da daren ranar Lahadi.

'Yan sandan dai sun ce 'yan kunar bakin waken mata ne su 5, dukkanin su kuma sun mutu nan take, lokacin da suka tada ababen fashewar dake jikin su.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China