in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An damke madugun mai safarar bil adama a Najeriya
2017-06-19 10:37:19 cri
Hukumomin Najeriya sun bayyana a ranar Lahadi cewa, sun yi nasarar cafke madugun safarar bil adama na kasar.

Monday Ugbo, mai shekaru 33 da haihuwa, an samu nasarar kama shi ne bayan makonni da dama da jami'an hukumar yaki da safarar bil adama ta kasar NAPTIP ta shafe ta nemansa ruwa a jallo.

Mai magana da yawun hukumar ta NAPTIP, Josiah Emerole, shi ne ya tabbatar da wannan al'amari. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China