Wani shaidar gani da ido ya tabbatar da cewa, wani jirgin sama ya fadi a filin jirgin saman Mogadishu na kasar Somaliya a yau 30 ga wata, sai dai kawo yanzu, ba a san yawan mutanen da suka mutu ko jikkata ba. (Tasallah Yuan)
![]() |
|
|
||||||
|
|
|
|||||||||||||||||||
| 2017-05-30 17:36:05 | cri |
Wani shaidar gani da ido ya tabbatar da cewa, wani jirgin sama ya fadi a filin jirgin saman Mogadishu na kasar Somaliya a yau 30 ga wata, sai dai kawo yanzu, ba a san yawan mutanen da suka mutu ko jikkata ba. (Tasallah Yuan)
| ||||
| Webradio | ||||
|
|
||||
| Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm) |