in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yan sandan Ingila sun gabatar da sunan wanda ya kai harin Manchester
2017-05-24 11:14:21 cri
Jiya Talata 'yan sandan birnin Manchester suka gabatar da sunan maharin da ya kai harin kunar bakin wake a birnin, sa'an nan, sun bayyana cewa, ana ci gaba da gudanar da bincike kan wannan hari.

Shugaban ofishin 'yan sandan birnin Manchester Ian Hopkins, ya sanar da cewa, rundunar 'yan sandan ta shigar da Salman Abedi mai shekaru 22 cikin jerin masu kai harin, amma, ba ta fitar da karin bayani kan lamarin ba, sabo da a halin yanzu, ana ci gaba da gudanar bincike. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China