in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An hallaka wanda ake zargi da kai harin birnin Berlin
2016-12-23 20:35:18 cri
Rahotanni daga kasar Italiya, na cewa an hallaka matashin nan da a ake zargi da kaddamar da hari a kasuwar Kirsimeti dake birnin Berlin na kasar Jamus a ranar Litinin din farkon wannan mako.

An ce an harbe wanda ake zargin ne yau Juma'a a yankin Sesto San Giovanni, wanda ke kusa da birnin Milan.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China