in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 30 sun rasu sakamakon yakin kungiyar IS da kungiyar Taliban
2017-05-02 15:47:41 cri
A jiya ne rundunar 'yan sandan ta lardin Nanagarhar dake gabashin kasar Afghanistan ta fidda wata sanarwa dake nuna cewa, kwanan baya, an yi musayar wuta a tsakanin dakarun reshen kungiyar IS da kungiyar Taliban dake kasar, lamarin da ya haddasa rasuwar dakaru a kalla guda 28, yayin da fararen hula guda biyu suka mutu. A halin yanzu, ana gudanar da bincike game da musabbabin fadan . (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China