in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana rubanya kokarin kau da nukiliya daga zirin Koriya cikin lumana
2017-04-17 20:28:42 cri

Yau Litinin 17 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana a nan Beijing cewa, ana rubanya kokarin kau da makaman nukiliya daga zirin Koriya cikin ruwan sanyi. Ya ce ba za a sauya wannan manufa ba, wadda kuma ta dace da moriyar dukkan sassa masu ruwa da tsaki. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China