in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan wajen Eritrea zai ziyarci Sin
2017-04-16 17:19:48 cri
Yau Lahadi 16 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kan, ya sanar da cewa, bisa gayyatar da ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya yi masa, ministan harkokin wajen kasar Eritrea Osman Saleh zai kai ziyarar aiki a kasar Sin tun daga ranar 17 zuwa 22 ga watan nan da muke ciki. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China