in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi ya gana da ministar hadin gwiwa da dangantakar kasa da kasa ta Afirka ta Kudu
2017-02-20 10:27:10 cri
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya gana da ministar kula da harkokin hadin gwiwa, da dangantakar kasa da kasa ta kasar Afirka ta Kudu uwar gida Maite Nkoana Mashabane.

A yayin ganawar tasu, Mr. Wang ya bayyana cewa, bisa jagorancin shugabannin kasashen biyu, da kuma hadin gwiwar kasashen biyu, ana ci gaba da kyautata dangantakar abokantaka dake tsakanin kasar Sin da kasar Afirka ta Kudu bisa manyan tsare-tsare. Haka kuma, kasar Sin tana fatan ci gaba da karfafa hadin gwiwar dake tsakaninta da sauran mambobin kungiyar BRICS, domin shirya taron ganawar shugabannin kungiyar BRICS da zai gudana a birnin Xiamen na kasar Sin a watan Satumba yadda ya kamata. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China