in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Faransa za ta goyi bayan Burtaniya wajen yaki da harin ta'addanci
2017-03-23 11:14:48 cri
Bayan aukuwar harin ta'addanci a birnin London a jiya Laraba, shugaban kasar Faransa Francois Holland ya bayyana cewa, kasar Faransa za ta nuna goyon baya ga Burtaniya bisa dukkan fannoni wajen yaki da harin ta'addanci.

Bugu da kari, Mr. Holland ya bayyanawa kafofin watsa labarai cewa, kasar Faransa tana cikin shiri wajen ba da taimako ga kasar Burtaniya, haka kuma, za ta dukufa wajen kara saninta game da harin da aka kai a birnin na London.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China