in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firayiminstan Sin: Za a ci gaba da bude kofa ga kasashen waje
2017-03-05 12:35:58 cri
A Yau Lahadi, Li Keqiang firayiminstan kasar Sin ya bayyana cewa, Kasar Sin za ta ci gaba da bude kofa ga kasashen waje cikin himma da kwazo.

Domin inganta ci gaba da bude kofa ga kasashen waje yadda ya kamata, Firayiminstan ya ce akwai bukatar kasar Sin ta kyautata tsare-tsarenta da suka shafi batun, domin fuskantar yanayin da tattalin arzikin kasa da kasa ke ciki tare kuma da biyan bukatun cikin gida. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China