in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta dukufa wajen kiyaye zaman lafiyar duniya
2017-03-05 12:34:44 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana a yau Lahadi cewa, kasar Sin za ta tsaya tsayin daka, wajen kiyaye zaman lafiya da tabbatar da yin adalci a duniya, da nufin ba da gudummawa ga bunkasar duniya baki daya, da kuma kiyaye tsarin dokokin kasa da kasa yadda ya kamata.

Ya ce, kasar Sin na muradin hada hannu da kasashe daban-daban domin kulla dangantakar da za ta kai su ga cin moriyar juna, har ma da bada sabuwar gudummawa ga hadin kan al'ummomin kasashen duniya. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China