in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na son hada kai da sassa daban daban don warware rikicin Syria
2017-01-25 20:11:45 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta shaida wa taron manema labaru a yau Laraba cewa, taron neman zaman lafiya da ake gudanar game da kasar Syria a birnin Astana na kasar Kazakhstan ya daidai lokacin da ya dace. Taron ya dauki muhimmiyar hanyar warware batun Syria a siyasance. Kasar Sin tana ganin cewa, yanzu akwai yiwuwar za a warware rikicin kasar ta Syria. A saboda Sin tana son hada kai da sassa daban daban don ganin an warware rikicin a karshe. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China