in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na fatan kwamitin sulhun MDD zai zartas da daftarin kudurin sa ido kan batun jin kai na Syria bisa daidaiton bangarori daban daban
2016-12-19 20:33:32 cri
A daren yau Litinin ne kwamitin sulhun MDD zai kada kuri'a kan daftarin kudurin tura masu sa ido zuwa birnin Aleppo, domin ganin yadda aikin janyewar dakaru masu adawa da gwamnatin kasar ke wakana, tare kuma da gabatar da rahoto kan yanayin da fararen hula ke ciki.

Game da hakan, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin ya bayyana a yau a birnin Beijing cewa, Sin na fatan membobin kwamitin sulhun MDD za su yi kokari tare, domin zartas da wannan kuduri bisa ga daidaiton da bangarori daban daban suka cimma . (Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China