in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sudan: injin samar da lantarki na farko ya fara aiki a mafarin kogin Atbara
2017-02-03 19:46:08 cri

A ranar jiya Alhamis ne injin samar da wutar lantarki na farko da ke madatsar ruwa ta mafarin kogin Atbara a kasar Sudan ya fara aiki a hukumance, bayan kammala aikin da kamfanonin kasar Sin 2 suka yi cikin hadin gwiwa.

A yayin bikin murnar fara samar da wutar lantarkin daga aikin a wannan rana, shugaba Omar al-Bashir na kasar ta Sudan, ya jinjinawa nagartattun ayyukan da kamfanonin kasar Sin suka yi, a yayin da suke gina madatsar ruwan. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China