Dakaru masu adawa da gwamnatin Syria sun dakatar da janyewa daga birnin Aleppo
2016-12-16 20:07:25
cri
Rahotanni daga kasar Syira na cewa, dakaru masu adawa da gwamnatin kasar Syria sun dakatar da yunkurin janyewa daga birnin Aleppo, sabo da yadda wasu dakarun da ba a san daga inda suka fito ba sun buga wuta a hanyar da dakaru masu adawa da gwamnatin suke bi a lokacin da suke fita daga birnin Aleppo. (Maryam)