in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Maido da Aleppo ya shaida rashin nasarar kasashen yammacin duniya
2016-12-15 13:44:33 cri

Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyanawa 'yan jarida na kamfanin dillancin labaru na Today's RIA cewa, sojojin gwamnatin kasar Syria sun kwato birnin Aleppo, matakin da ya nuna rashin nasara da 'yan ta'addanci suka samu, su da bangarorin da suka goya musu baya kamar Amurka da Birtaniya.

Shugaba Bashar ya yi nuni da cewa, kungiyoyin ta'addanci ba za su kara samun karfi ba muddin basu samu gudummawa daga kasashen waje ta hanyar tallafa musu samun damar cin gajiyar rijiyoyin mai da sauran fannoni ba. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China