in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi: Babu wanda zai iya cimma burin kulla makirci don lalata manufar kasar Sin daya tak
2016-12-13 09:37:08 cri
A jiya Litinin 12 ga wata, ministan harkokin waje na Sin Wang Yi ya yi shawarwari da memban kwamitin tarayyar Switzerland, kana takwaransa na kasar Didier Burkhalter a birnin Neuchtel.

Bayan shawarwarin nasu ne, sai wani dan jarida ya yi tambaya game da martanin da aka bayar bayan buga wayar tarho tsakanin Donald John Trump da Tsai Ing-wen, Wang Yi ya bayyana cewa, Sin tana dora muhimmanci sosai kan yanayin da ake ciki kan wannan batu. Ko mahukuntan Tsai Ing-wen, ko sauran mutane da kungiyoyi na duniya, ba za su iya cimma burinsu ba na kulla makirci game da yunkurin lalata manufar kasar Sin daya tak da kuma babbar moriyar kasar ba.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China