in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ban Ki-moon ya yi Allah wadai da harin da aka kai a Istanbul
2016-12-11 13:56:35 cri
Jiya Asabar, babban magatakardan MDD Ban Ki-moon ya ba da wata sanarwa ta bakin kakakinsa, inda ya yi Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai a birni mafi girma na kasar Turkiya, watau Istanbul.

An samu fashewar tagwayen boma-bomai ne a birnin Istanbul a jiya Asabar, wadanda ya haddasa rasuwar mutane 29, yayin da 166 suka jikkata. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China