in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
COP22: Shugaban Djibouti ya yi kira da kasashe masu ci gaban masana'antu da su dauki nauyin dake bisa wuyansu na tarihi
2016-11-16 10:37:31 cri

Shugaban kasar Djibouti, Ismail Omar Guelleh, da ya halarci zaman taro karo na 22 na babban taron bangarori daban daban kan yarjejeniyar MDD kan sauyin yanayi (COP22) a kasar Morocco a ranar Talata, ya yi kira ga kasashe masu ci gaban masana'antu da su tabbatar da daukar nauyin dake bisa wuyansu na tarihi. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China