in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Djibouti ya sanar da takararsa a zaben shugaban kasa na shekarar 2016
2015-12-07 10:45:10 cri
Shugaban kasar Djibouti, Ismail Omar Guelleh, ya sanar da takararsa a zabukan shugaban kasa da aka tsaida shirya a cikin watan Afrilun shekarar 2016. Shugaban Djibouti da ya zabi hanyar kafofin watsa labarai na talabajin domin sanar da wannan mataki nasa ya sake dawowa musammun ma kan zanga zanga da taruka jama'a na kawo masa goyon baya da aka gudanar a makon farko na watan Nuwamban da ya gabata a babban birnin Djibouti da ma jahohin kasar. Shugaba Guelleh ya yi kira ga mutanen kasar Djibouti dasu tabbatar a yayin zaben shugaban kasa mai zuwa wannan niyya tasu da suka bayyana tun cikin watan Nuwamban da ya gabata. (Maman Ada) 
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China