in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban sakataren kungiyar hadin gwiwa ta Islam ya yi murabus
2016-11-01 18:45:49 cri
A jiya Litinin ne, babban sakataren kungiyar hadin gwiwa ta Islama, kana tsohon ministan al'adu da watsa labarai na kasar Saudiya Iyad Ameen Madani ya yi murabus daga mukaminsa sabo da rashin lafiyar da yake fama da ita.

A baya dai, kasar Masar ta yi allah-wadai game da kalaman da Iyad Madani ya yi kan shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China