in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya isa Dhaka ta kasar Banglagesh
2016-10-14 19:17:10 cri

A yau Jumma'a 14 ga watan nan ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya isa birnin Dhaka, hedkwatar kasar Banglagesh, inda ya fara ziyarar aiki a kasar.

Kasar Banglagesh, ita ce zango na biyu a ziyarar da Shugaban kasar Sin ke ci gaba da gudanarwa, inda nan gaba zai halarci taro karo na 8 na shugabannin kasashe mambobin kungiyar BRICS a birnin Goa na kasar Indiya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China