in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da sarkin Cambodia
2016-10-13 20:36:20 cri

A yau Alhamis ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya gana da sarkin kasar Cambodia Norodom Sihamoni a birnin Phnom Penh, inda kuma suka gudanar da shawarwari a tsakaninsu.

Kafin ganawar tasu, Xi Jinping ya halarci kasaitaccen bikin maraba da aka shirya masa a fadar sarkin. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China