in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya fara ziyara a kasashen Cambodia da Bangladesh tare da halartar taron BRICS karo na 8 a kasar India
2016-10-13 09:43:13 cri

A yau da safe ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan birnin Beijing ta jirgin sama na musamman don fara wata ziyara a kasashen Cambodia da Bangladesh bisa gayyatar da sarkin kasar Cambodia Norodom Sihamoni, da shugaban kasar Bangladesh Abdulla Hameed, da kuma firaministan kasar India Narendra Modi suka yi masa. Daga bisani kuma zai halartar taron shugabannin kasashen kungiyar BRICS karo na 8 da zai gudana a birnin Goa na kasar India.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China