in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin Xi Jinping ya isa birnin Phnom Penh domin ziyarar aiki a kasar Cambodia
2016-10-13 16:12:36 cri

A yau Alhamis, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Phnom Penh domin fara ziyarar aiki a kasar Cambodia.

Bayan kammala ziyararsa a wannan kasa, shugaba Xi, zai kuma mai ziyara a kasar Bangladesh, tare kuma da halartar taron shugabannin kasashen kungiyar BRICS karo na 8 da za'a gudanar a birnin Goa na kasar Indiya.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China