in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wasu daga muhimman labarai daga kafofin watsa labaran Najeriya(161014)
2016-10-14 19:16:13 cri

Wasu daga 'yan matan makarantar Chibok sun samu 'yancin kansu, bayan watanni 30 a hannun mayakan Boko Haram.

Ministan watsa labaran kasar Lai Muhammad ne ya bayyana hakan a jiya, yana mai cewa, ba a saki wasu fursunoni ba kafin a saki 'yan matan na Chibok. (The Guardian)

Majalissar wakilan Najeriya ta fara wani yunkuri na rage ikon shugaban kasa, game da korar alkalai. Game da hakan, majalissar ta bukaci da a shigar da hukumar kula da harkokin shari'ar kasar cikin harkar bincikar alkalan da ake zargi da aikata laifuka, domin kaucewa yiwa alkalan rashin adalci. (Vanguard)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China