in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kara yin shawarwari da hadin gwiwa, hanya ce mafi kyau wajen sa kaimi ga kokarin hana bazuwar manya makamai a duniya
2016-06-21 15:40:53 cri
A jiya Litinin 20 ga wata, shugaban tawagar kasar Sin, kana mataimakin zaunannen wakilin kasar Sin a MDD, Wu Haitao ya bayyana cewa, hana bazuwar manyan makamai da motocin jigilarsu na da alaka da tabbatar da zaman lafiya na shiyya shiyya da tsaron duniya, shi ya sa kara yin shawarwari da hadin gwiwa hanya ce mafi kyau wajen sa kaimi ga kokarin hana bazuwar manya makamai a duniya.(Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China