in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabuwar rayuwar mazauna kauyen Minchang na kabilar Hui
2016-06-09 15:12:37 cri

Sabuwar hanya da aka kafa a kauyen Minchang

A yammacin babbar hanya mai lamba 312 ta jihar Xinjiang, akwai gine gine masu hawa biyu sama da 10 da wani yankin masana'antu.

Madam Ma Wenying ta yiwa wakiliyar gidan radiyon CRI karin haske dangane da yadda take rayuwa cikin jin dadi

Wannan ne sabon kauye na 'yan kabilar Hui da ake kira Minchang da aka kafa bisa taimakon rukunin aikin taimakawa jihar Xinjiang na jihar Fujian da gundumar Changji.

Kawo yanzu, an kafa gine gine masu hawa biyu kimanin 44, da wani gidan renon yara da harsuna biyu, da wani dakin kiwon lafiya, tare da manyan kayayyakin amfanin jama'a.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China