in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shayi na madara a rumfar kabilar Kazakh
2016-06-09 15:11:32 cri

Rumfar gargajiya ta kabilar Kazakhstan

Kauyen Ashley na kabilar Kazakh dake gundumar Changji ta jihar Xinjiang yana arewacin tsaunin Tianshan ne, kuma wuri ne da ya shahara wajen kiwon dabbobi da yawon shakatawa. Mutanen da ke zaune a wurin ya kai 10,320, wadanda suka hada da 'yan kabilun Han, da Kazakh, da Hui, da Uygur da sauran wasu kabilu hudu. A cikin wannan adadi yawan al'ummar kabilar Kazakh ya kai kashi 97 cikin dari.

Shayi na madara na kabilar Kazakhstan

Bayan da 'yan kabilar Kazakh suka zauna a kauyen Ashley, an sami ci gaban sha'anin sana'o'in hannu, da kantunan cin abinci, da harkokin yawon shakatawa a filin kankara da sauransu a wannan wuri.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China