in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta mika makatantar firamare da ta ba da taimako wajen ginawa a Zimbabwe
2016-05-29 13:04:30 cri
Kafin bikin murnar yara na ranar 1 ga watan Yuni, gwamnatin kasar Sin ta mika wata makarantar firamare ta sada zumunci tsakanin Sin da Zimbabwe ga gwamnatin kasar Zimbabwe, wadda Sin ta ba da taimako wajen ginawa.

Kuma bisa labarin da aka samu, an ce, makarantar dake lardin Matabelelan, wadda fadinta ya kai hekta 8.17, cikin har da yankin ofis, ajujuwa, dakunan kwamfuta, filin wasan kwallon kafa, filin wasan kwallon Kwando da wasu kayayyakin da abin ya shafa da dai sauransu, wadda ta zama wata babbar makarantar dake hada da makarantar firamare da kuma gidan renon kananan yara. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China