in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya gana da shugaban Zimbabwe
2014-08-26 20:59:18 cri

Yau Talata 26 ga wata, a nan birnin Beijing, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gana da shugaba Robert Gabriel Mugabe na kasar Zimbabwe, wanda ke ziyara a nan kasar Sin, inda ya jaddada cewa, kasar Sin na goyon bayan kiran da madam Nkosazana Dlamini Zuma, shugabar hukumar zartaswa ta kungiyar Tarayyar Afirka ta yi dangane da shimfida hanyar dogo mai saurin tafiya da za su hade hedkwatar kasashen Afirka da sauran muhimman birane ta fuskar kasuwanci a nahiyar. Sin tana son taimakawa Afirka wajen raya masana'antun da ke nahiyar. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China